YAN'SHI'A SUNE MASU MIKA WUYA GA AL'AMARIN IMAM ALI AS

 YAN'SHI'A SUNE MASU MIKA WUYA GA AL'AMARIN IMAM ALI AS.


Daga Husain Bin Khalid, Daga Baban Hassan Imam Ridah (As) Ya Ce👇🏽

"Yan Shi'armu Sune👇

_ Waɗanda Suka Sallama Wa Al'amarinmu, 

_ Masu Riƙo Da Zancenmu, 

_ Masu Saɓa Wa Maƙiyanmu, 

Wanda Bai Zamo Haka Ba, Ba Ya Tare Da Mu."


DARASI👇🏽

Wane ne Ɗan Shi'a? A Wannan Hadisi Imam Ridah (As) Ya Ba Da Amsa Cewa, Ɗan Shi'a Shi Ne Mai Sallama Wa Al'amarin A'immah (As), Mai Biyayya Ga Zantukansu, Mai Adawa Da Maƙiyansu. Wanda Duk Bai Tattara Waɗannan Abubuwa Guda Uku Ba, To Ba Ɗan Shi'a Ba Ne!

Comments

Popular posts from this blog

BURIN 'YAN SHI'A DA BURIN MAƘIYANSU!