ƊAN SHI'A NA BOGI
ƊAN SHI'A NA BOGI
Daga Mufaddal Bin Umar Ya Ce, Imam Sadiƙ (As) Ya Ce👇🏽
"Ƙarya Yake Yi Duk Wanda Ya Riya Cewa Shi Ɗan Shi'armu Ne, Alhali Yana Riƙo Da Igiyar Wasu Ba Mu Ba."
DARASI👇🏽
La'alla Wannan Hadisi Yana Magana Ne A Kan Riƙo Da Wata Mazhaba Saɓanin Ta Ahlul-baiti (As). Wato Makaryaci Ne Duk Mutumin Da Ke Cewa Shi Masoyin Ahlul-baiti Ne Na Haƙiƙa, Alhali Yana Bin Wata Mazhaba Ko Madarasa Ta Wasu Daban Saɓanin Tasu.
Shi'anci ZALLAH
Comments
Post a Comment